Fried rice with source
Wooo akwai gardi
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki dafasa shikafarki half done ki saka curry aciki da gishiri da kuma green pees dinki idan ta zama half done sai sa a kwando ki tsiyaye ruwan
- 2
Daman kin yayyaka su carrot, green pepper, carrut, cucumber dinki sai ki zo ki zuba mai a tukunyarki ki idan ya soyo sai ki saka wayannan kayan anta, green pepper, cucumber,spices dinki da kuma carrot kiyi ta juyawa sannan ki dauko wannan shikafarki itama ki zuba kina juyawa har ta soyu sai ki sauke
- 3
Sai ki zo ki hada source dinki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13549116




sharhai