Tura

Kayan aiki

35mins
12 yawan abinchi
  1. 2 cupsFlour
  2. 1 cupSugar
  3. 3 tbspnCocoa powder
  4. 1 cupof butter
  5. Salt half tspn
  6. Baking powder half tspn
  7. Baking soda half tspn
  8. 5Eggs
  9. Chocolate flavor 1 tspn

Umarnin dafa abinci

35mins
  1. 1

    Ki samu bowl mai kyau ki zoba butter da sugar ki juya da wisker,

  2. 2

    Ki zoba kwai dai dai da dai dai har ya kare, sai kisa flavor

  3. 3

    Kisa flour da baking powder, baking soda ki juya kada ki juya da yawa

  4. 4

    Sai kiyi pre-heating oven

  5. 5

    Ki samu takardan cake jera a gwangoni

  6. 6

    Sai ki zoba hadin ki a takardan jukali dai dai

  7. 7

    Ki saka cikin oven ki bashi 25min

  8. 8

    Aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hauwa dansabo
hauwa dansabo @cook_19098499
rannar

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Cakes are naturally delicious 😋🧁🍰

Similar Recipes