Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki wanke shinkafar, ki tsane ki hada da gyadan kisa a madam bacci kibarta ta turaru
- 2
Bayan ta turaru saiki sauketa kisa kayan dandanonki da curry ki jujjuya kisa kayan miyanki ki juya kisa alayyaho saiki maida a madam bacci
- 3
Bayan ta turaru saikisauke kisoya manki kizuba ki juya
- 4
Dambu ya kammala aci dadi lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13691599




sharhai