Fankaso

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#Flour wana fankaso baa magana yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupflour (fulawa)
  2. 1/2spoun sugar
  3. 1/2spoun salt
  4. 1/2spoun yeast
  5. 1small peper (attarugu)
  6. 1small onion
  7. Warm water
  8. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko nasa fulawa a bowl nasa sugar kadan da gishiri

  2. 2

    NASA yeast senasa jajage albasa da attarugu na dama da ruwa dumi na rufe na barshi waje ma dumi ma 1h

  3. 3

    Daya tashi bayan 1h sena soya a mai

  4. 4

    Kina iyaci da miyar taushe ko stew ko alayaho

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
irin wannan pankasau ay se muchi da rana muci da dare 😋

Similar Recipes