Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki Dora tukunya akan wuta kisa mai tare d albasa d tafarnuwa sai kisoya sama sama
- 2
Inyayi sai kisa kayan miya shima kisoya bayan yasoyo sai kisa ruwa daidai yanda zaimiki, sai kidauko sukumbiya kisa tareda maggi curry d spices d bay leave sai kirufe kibarshi ya tafaso
- 3
Bayan ruwan yadaho sai kiwanke shinkafar kijuye atukunyar, sai kidan juyata, sai kibarta tana dahuwa, kinayi kina dubawata intafara nuna sai kirage wutar kibarta kadan Dan takarasa
- 4
Nan gata bayan tadahu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13711105






sharhai