Sardine Bread roll

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Gsky yn d Dadi sosae iyalina sun ji dadinsa sosae kmr Kar y Kare....

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Flour kofi
  2. Yeast 1 karamin cokali
  3. Butter cokali 1
  4. Sugar cokali 1
  5. Gishiri kadan
  6. Kifin gwangwani 1
  7. 2Albasa
  8. 1Attaruhu
  9. 1Koren tattasae
  10. Kyn dandano
  11. Curry
  12. Kyn kamshi
  13. 1Kwae

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada duka dry ingredients dinki sae ki xuba a roba kinjuya kisa ruwa ki kwaba ki juya sosae n tsahon minti 15 sae ki rufe ki barshi y tashi

  2. 2

    Sae ki yanka albasa kanana ki jajjaga attaruhu ki yanka Koren tattasae sae ki xuba Mae a pan kmr 2 spoon sae ki barshi yy xafi sae ki juye albasar ki juya sae ki sa attaruhu kisa curry d kyn kamshi d kyn dandano ki juya sae ki bude ki tsiyaye man ciki sae kisa kifin ki Dan farfasa shi kinjuya kisa koren tattasae minti kdn ki sauke

  3. 3

    Sae ki sauko abun murji ki murza yy fadi sae kisa hadin a gefe ki nade kmr tabarma kisa ruwa a karshe

  4. 4

    Sae ki sa wuka ki dan yi sheda iya girman d kk so

  5. 5

    Sae ki warwaro zaren ki me tsafta ki ninka shi kmr sau 4 sae ki sa ki matse xae yanka Miki har ki gama sae ki Masa egg wash ki gasa a oven

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes