CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃 ainihin hoton girkin

Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
Kano

Wannan lemo na musamman ne da labarin qayatarwarshi ya samo asali daga wjn yar uwa ta musamman....Maryama's kitchen ♥️

Wannan lemo na musamman ne da labarin qayatarwarshi ya samo asali daga wjn yar uwa ta musamman....Maryama's kitchen ♥️

Kara karantawa

Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
Kano

Wannan lemo na musamman ne da labarin qayatarwarshi ya samo asali daga wjn yar uwa ta musamman....Maryama's kitchen ♥️

Wannan lemo na musamman ne da labarin qayatarwarshi ya samo asali daga wjn yar uwa ta musamman....Maryama's kitchen ♥️

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

15 mins
2 yawan abinchi
  • Kofi daya na sukari
  • Kofi daya na ruwa
  • 1na orange zest(gogaggen bayan lemon zaqi) Cokali
  • Rabin qaramin cokali na garin girfa(cinnamon)
  • 2na ruwan lemon tsamin Cokali
  • 1na Shudiyar kala ta abinci Cokali
  • Domin yin lemon
  • Kofi daya da rabi na fasasshiyar qanqara
  • Rabin kofi na lemon mirinda(dandanon tuffa)
  • Rabin kofi na lemon sans
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

15 mins
  1. 1

    Da farko za a samu yar tukunya mai kyau a dora bisan wuta,sai a zuba sukari,orange zest,garin girfa sannan a kawo ruwa a zuba a juya

    Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃matakin girki1 hoto
    Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃matakin girki1 hoto
    Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃matakin girki1 hoto
  2. 2

    Idan ya fara za fi sai a zuba lemon tsami da kalar abinci a juya a barshi ya dahu har sai ya fara kauri,sai a kashe wutar,a tasha shi cikin wani mazubi(za a iya ajiye wnn syrup na tsawon sati muddin yana samun sanyi ba abinda zai yi🙌kuma da wnn awo za ki iya kusan amfani biyar da shi....ya danganta da yawan abinda kk yi)

    Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃matakin girki2 hoto
    Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃matakin girki2 hoto
  3. 3

    To yanzu kuma za a samu kofi mai tsafta ne a zuba syrup dan kadan(kamar cokali biyu)sai a zuba qanqara da dan yawa,a kawo lemon soda(mirinda da sans)a zuzzuba har kofin ya qarasa cikowa

    Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃matakin girki3 hoto
    Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃matakin girki3 hoto
    Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃matakin girki3 hoto
  4. 4

    Za a iya qara ruwan lemon tsami da kalar abinci launin ja don qarin armashi a baki da ido....ni dai ban qara ba,sai a qawata kofin yadda ake so sai sha💃yana da dadi sosai ga sauqi

    Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃matakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
rannar September 25, 2020 20:18
Kano

sharhai (5)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
September 25, 2020 22:02
Masha Allah 😋😋😋
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Lemon Moctail Na Shudin Blue

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Sardine Bread roll
  2. Jellof rice
  3. Awara
  4. Fish Ball known as Kwan Boris
  1. Fish Ball known as Kwan Boris
  2. Sardine Bread roll
  3. Butter cookies (yanayin narkewa😫♥️)
  4. Nigerian buns
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13715748
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close