Ghana okro soup

Ina matukar son wannan miyar saboda ganyen dayake dashi iyalina sunasonshi sosai
Ghana okro soup
Ina matukar son wannan miyar saboda ganyen dayake dashi iyalina sunasonshi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga kayan bukata
- 2
Zaki daura tukunyarki akan wuta kizuba naman da ganda saikisa Maggi da nikekakken jayan miyanki aciki kijefa Star anise sai kirufe naman y nuna
- 3
Saiki zuba kifinki busashe da Kika gyarashi da danyen kibarshi y nuna saiki tsame kifin naki daga ciki Dan karya dagargaje
- 4
Nan Kuma saiki zuba yankakken kubewarki da nikekakken kubewa saiki motsa y nuna
- 5
Saiki zuba ganyenki akici inkinada manja Mai kyau saiki zuba kadan idan Kuma maikama bakine saiki zubashu tun afarkon miyar saiki juye kifinki kiyanka albasa danya karma aciki kimotsa kibashu 2mnt saiki sauke aci koda wani irin tuwo nidai zanci da banku,
Keywords
Similar Recipes
More Recipes













sharhai