Soyayyar doya da kwai

Oum AF'AL Kitchen
Oum AF'AL Kitchen @MomHanif
Kaduna

Yarana nason doya da kwai musamman gurin Karin kumallo

Soyayyar doya da kwai

Yarana nason doya da kwai musamman gurin Karin kumallo

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
mutane 2 yawan abinchi
  1. Doya
  2. Kwai
  3. Maggi
  4. Gishiri
  5. Kori
  6. Albasa
  7. Mangyada

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki fere doyarki, kiwanke ta tas sai ki sa a tukunya kibarbada gishiri saiki tsaida ruwa kidora a wuta

  2. 2

    Idantadahu saiki sauke. Dama kinsa manki awuta yai zafi

  3. 3

    Saiki rinka tsoma doyarki acikin ruwan kwan dakikasa Mai albasa Maggi da curry kina jefawa aruwan Mai.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Oum AF'AL Kitchen
rannar
Kaduna
I love any delicious food
Kara karantawa

Similar Recipes