Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara gyara wake da kayan miya sai a markada
- 2
Idan an markado sai ki zuba Maggi,curry,mai ki jujjuya ya hadu sosai
- 3
Sai ki samu leda ki qulla.sannan ki saka a cikin tukun ki kunna wuta har ta dahu
- 4
Idan ta dahu Zaki ga ledar ta fara barin jikin alalar.shikenan alalar ki tayi sai ki juye a warmer.a ci da sauce ko mai da yaji
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13814462








sharhai