Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa kofi uku
  2. Sugar babban chokali hudu
  3. Ruwa kofi daya
  4. Madarar gari chokali uku
  5. Vanilla flavor
  6. Yeast babban chokali daya
  7. Kwai daya
  8. Baking powder rabin chokalin shayi
  9. Butter chokali biyu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisamu bowl babba wadda zakiyi kwabin aciki sai kizuba ruwa sannan kisa madarar kidama sannan kizuba suga da kwai kijujjuya

  2. 2

    Saikuma kizuba yeast da flavor kisake jujjuyawa sannan kizuba fulawa da baking power akai kikwabashi sosai sannan kizuba butter kici gaba da kwabawa har yayi laushi sosai

  3. 3

    Bayan kinkwaba sai kirufe kibarshi nadan wani lkci don yatashi

  4. 4

    Bayan yatashi sai kidauko kisake kwabawa sannan kiraba shi gida biyu ko uku sannan kimurzashi yayi fadi sai kisamo doughnut cutter kicire shape din sai ki barbarda fulawa a wurinda zakijerasu sannan kijerasu sai kibarsu kamar zuwa awa daya haka don yatashi

  5. 5

    Bayan yatashi sai kidaura mai awuta idan yayi zafi sai kisoya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

Similar Recipes