Grilled Bread Recipe By RuNas kitchen
😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga kazata nan saiki sulalata da kayan kanshi da maggi saiki zuba attaruhu da albarka akai da mai saiki kina juyawa kidan bata tsoro haka shikuma sliced bread din kidan saka abun murji kimurzashi yadan kara fadi da tsayi kwai kuma kifasa kisa dan spices akai ki kada
- 2
Saiki dauko bread dinnan kina zuba hadin kazanki kina nadewa sannan ki shafa Kwai din a jikin bread
- 3
Saiki daukoh griller dinki kisa wuta kishafa masa mai kidaukoh nannadedden bread dinki kisa akai kisa cokali kina dan dannawa kina juyawa yadda ko ina zaiyi idan yayi shikenan kidauke
- 4
✍🏻Written by
*Rukayya m jamil*
*Mrs Nasir *
CEO
👩🍳RuNas Kitchen👩🍳
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13815061















sharhai