Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara alkamarki,aya,gyada,farar shinkafa,waken suya kiwanke sai ki shanya inya bushe sai ki Kai aniko Miki ki tankade sai ki daura ruwan zafi a tukunya inya tafasa sai ki kawo garin kununki daki dama da ruwa kadan sai ki saka boiling water ki inyayi kauri yanda kikeso sai ki dauko sugar da Madara kisaka enjoy 💃💃💃💃
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13857951





sharhai (5)