Eggs in egg wash

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana dahuwa kwai akaiw dadi sosai 😋😋musaman yarana suji dadinsa kanaci Kamar awara

Eggs in egg wash

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wana dahuwa kwai akaiw dadi sosai 😋😋musaman yarana suji dadinsa kanaci Kamar awara

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Eggs
  2. 1attarugu
  3. 1onion
  4. 1maggi
  5. 1/2teaspoon curry
  6. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu kwai iya adadi da kikeso ki fasa kisa albasa, attarugu, maggi da curry kadan ki buga

  2. 2

    Seki juye ciki leda ki dora ruwa akan wuta sekisa leda kwai aciki ki barshi ya nuna

  3. 3

    Bayan ya nuna seki yanka kisa ciki ruwa kwai ki soya a oil

  4. 4

    Inda ya soyu seki kwashe ki tsane

  5. 5

    Sekici da ketchup ko da yaji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes