Pate doya(yam porridge)

Maman jaafar(khairan) @jaafar
Pate doya yarbawa nacewa asaro abici ne mai cika ciki sosai
Pate doya(yam porridge)
Pate doya yarbawa nacewa asaro abici ne mai cika ciki sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere doya ki wanke ki yanka sekisa ruwa ki dora kan wuta inda ya fara nuna sekisa jajage albasa, attarugu,tatase kisa maggi, crayfish; curry da seasoning ki barshi ya nuna sosai
- 2
Sekisa dan nama inda kinaso seki dan fafasa doya kadan kisa manja ki barshi ya kara nuna
- 3
Seki yanka spring onion a kanshi seki sawke ki dafa kwai ki dora a kansa
- 4
ENJOY!
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13859901















sharhai (2)