Shawarma 😋😋

Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
Kano, Meduguri Road, Tarauni.

Akwai Dadi ga kosarwa, babba da yaro kusan duk suna son cinta. Home made is d best.!!!💯✔️

Shawarma 😋😋

Akwai Dadi ga kosarwa, babba da yaro kusan duk suna son cinta. Home made is d best.!!!💯✔️

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 6Baread din shawarma
  2. 7Dankali manya guda
  3. Maggie
  4. 2 tbspketchup
  5. 6 tbspmayonnaise
  6. 1 tbspmustard
  7. Left over spring roll filling
  8. 1 tspSoy sauce
  9. 1small onion/slice
  10. 1 cupTsokar kaza

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki Fara da gasa bread din shawarma ki rufe da kitchen towel

  2. 2

    Sia ki feraye dankali ki yayyanka a tsaye ki soya samasama

  3. 3

    Ki dan saka Mai a kasko ki zuba albasa ki zuba kayan kamshi duk wnada Kika so, ki soya sama smaa sai ki zuba tsokar kaza kiyi duk yankan da kike so, ki jujjuya ki saka magie da tafarnuwa idna kina bukata Sia ki zuba ruwa kadna ta dahu

  4. 4

    Daga Nan sai ki Barbara chill powder, ko paprika ki juya, idan ruwna ya kame sai ki rage wuta sosai ki zuba sauran kayan hadin gaba daya, mintuna 5 ki sauke

  5. 5

    Ki hada ketchup, bama da mustards Zaki iya Kara Zuma kadan ki juya

  6. 6

    Sai ki dauko bread din ko shimfida ki shafa hadin bama din sannan ki saka hadin dnakalin sai ki nannade

  7. 7

    Haka zakiyi har ki gama gaba daya.

  8. 8

    Aci da duminta tafi dadi

  9. 9

    Ba a bawa me kiywa

  10. 10
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
rannar
Kano, Meduguri Road, Tarauni.
cooking is my dream!!!
Kara karantawa

sharhai (5)

Similar Recipes