Ferfesun naman rago

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Naji dadin wannan girkin sosai nida iyalaina
Ferfesun naman rago
Naji dadin wannan girkin sosai nida iyalaina
Umarnin dafa abinci
- 1
Zakiwanke namanki fes sannan kizuba a tukunya bayan kinzuba sai kisa albasa ki jajjaga tafarnuwa da citta kizuba akai
- 2
Sannan kizuba curry da thyme da tumeric da cadomon sannan kizuba kanunfari da cinnamon stick
- 3
Saikuma kisa maggi dasauran sinadaran sannan kizuba ruwa mai dan yawa kirufe kibarshi yabararraka sosai sannan ki jajjaga attarugu kizuba akai sai kidan diga mai kadan akai sannan kirufe kibarta tadahu
- 4
Idan yadahu sai kisauke aci lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13864279






sharhai (2)