CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Gurasa (bandashe)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Gurasa (bandashe) ainihin hoton girkin

Gurasa (bandashe)

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Maigidana yanason gurasa shiyasa nake yawan yi

Maigidana yanason gurasa shiyasa nake yawan yi

Kara karantawa

Gurasa (bandashe)

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Maigidana yanason gurasa shiyasa nake yawan yi

Maigidana yanason gurasa shiyasa nake yawan yi

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1&half
6 yawan abinchi
  • 4 cupFlour
  • Yeast 1tspn
  • Ruwa
  • Salt pinch
  • Vegetable oil
  • For Jason kulin
  • Quli gari 1&half cup
  • 4Tarugu
  • Tafarnuwa3
  • 2Maggi
  • For topping
  • Albasa
  • Cabbage medium size (half)
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1&half
  1. 1

    Acikin bowl ki xuba flour da gishiri da yeast ki juya saiki xuba ruwa ki kwaba dadan kauri karyakai na puff² ruwa

  2. 2

    Saiki rude ki barshi ya tashi tsawon minti 30

  3. 3

    Saiki Dora fry pan a wuta low heat in Yayi zafi saiki dinga diban batter'n kina sawa kina fadadashi saiki rufe for 1 min.

  4. 4

    Zakiga Yayi ba'a juya dayan side din ajaka harki Gama ni bansa Mai a pan din ba Amma in naki Yana kamawa Zaki iya shafa Mai ana farko

  5. 5

    Saiki yanka cabbage da albasa ki wanke ki tsanesu yadda zai kasance baruwa ko kadan ajiki

  6. 6

    Saiki dauko gurasanki ki jera a plate ki yaryada Mai akai ki darbada kuli yadda kikeso

  7. 7

    Saiki sa cabbage da albasa ki Dan Kara kulin akai da qara Mai shikenan inkinason saura veggies xaki iya sawa

  8. 8

    Saiki dauko kulinki ki hada Maggi, targu,tafarnuwa ki dakainyai saiki soya mangyadanki da albasa ki aje a gefe

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar October 17, 2020 12:50
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

sharhai

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
October 17, 2020 15:59
😋😋😋
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Gurasa Bandashe

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Ferfesun naman rago
  2. Simple watermelon dessert
  3. Farfesun kifi(cat fish)
  1. Jellop din taliya da wake
  2. Ferfesun naman rago
  3. Farfesun kifi(cat fish)
  4. Simple watermelon dessert
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13864886
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close