Fried rice

Fried rice girki ne da ake yi a mtsyin abincin rana koh yamma, Ni nayi wannan girkin da kaina nji dadin shi shi ysa nyi muku sharing
Fried rice
Fried rice girki ne da ake yi a mtsyin abincin rana koh yamma, Ni nayi wannan girkin da kaina nji dadin shi shi ysa nyi muku sharing
Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a kankare carrot a yanka shi, a yanka green piece, a hada da green beans, da attaruhu da albasa a wanke. Sae yanka albasar slides a daka attaruhun.
- 2
Sae a dafa shinkafa nrml dahuwa amma half done, bayan shinkafar ta tafaso sae a zuba green beans din da carrot shinkafar ta karasa laushi tare sbd green beans da carrot suna da tauri.
- 3
Bayan shinkafar tayi half done dahuwa sai a tace ta tsane, kafin ta tsane sai a koya kayan hadin su attaruhu da green piece da albasa da dan kayan miya kadan sae a soya su tare a zuba mai da curry da maggi da salt da ruwa kadan bayan sun tsoyu sai a zuba shinkafar a cikin kayan hadin a juya sosaii ta hadu koh ina sae a mayar kan wuta.
- 4
A rage gas din sosaii sbd shinkafar tayi laushi sosaii
- 5
Idan tayi laushi sae a kwashe a zuba a flask, za'a ga shinkafar tayi washar sosaii sbd an tace ruwan starch din
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai