Banana Smooth

Yummy Ummu Recipes
Yummy Ummu Recipes @cook_25516869

Me gida be fiya Cin Ayaba ba,se nace Bari nayi masa dabara in Sarrafa masa ita

Banana Smooth

Me gida be fiya Cin Ayaba ba,se nace Bari nayi masa dabara in Sarrafa masa ita

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10 minutes
3 yawan abinchi
  1. 6Ayaba
  2. 1 cupMadarar gari
  3. 1/3Sugar
  4. Flavor 1tea spoon
  5. 2 cupKankara
  6. 1/2Lemon tsami
  7. 6Inibi kwara

Umarnin dafa abinci

10 minutes
  1. 1

    Na bare yaba Na xuba A blender Nasa Sugar,madara,flavor da Kankara sena matsa lemon tsami Sannan na cire kwallayen cikin inibi Sannan Shima na xuba.

  2. 2

    Sannan na kunna blender Tsahon Minti 2 Seda Komai ya Markade Sannan na kashe na Juye A Maxubi.

  3. 3

    Gsky Smooth nan yayi dadi Sosai Oga yasha da yawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yummy Ummu Recipes
Yummy Ummu Recipes @cook_25516869
rannar

sharhai

Similar Recipes