Shakshuka
Yayu's Luscious @cook_18086578
Anfi cinshi abincin safe Yana Dadi sosai ga Shi Kuma an sabinta girki
Shakshuka
Anfi cinshi abincin safe Yana Dadi sosai ga Shi Kuma an sabinta girki
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki zuba Mai awuta ki kisa tafarnuwa da albasa ki soya Sai ki zuba kayan qamshi ki cigaba da soyawa
- 2
Sai ki zuba tumatir da attaruhu ki cigaba da soyawa Sai kisa ruwa kadan ki rufe zuwa 3 mn
- 3
Sai ki bude ki danyi rami awaje hudu kowanne ki fasa kwai awajen Sai ki maida.murfin ki rufe zuwa 5 mn shikenan kin gama.
- 4
Sai ki yanka ganyan fasli qanana ki barbada a saman girilkin kafin ki rufe ni nayi amfani da bushashe banida danye ne.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13907023











sharhai (4)