CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Catfish peppersoup
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Catfish peppersoup ainihin hoton girkin

Catfish peppersoup

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Wnn kihin Yayi Dadi ba'a magana

Wnn kihin Yayi Dadi ba'a magana

Kara karantawa

Catfish peppersoup

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Wnn kihin Yayi Dadi ba'a magana

Wnn kihin Yayi Dadi ba'a magana

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1 hr
3 yawan abinchi
  • Kihi catfish biyu
  • Gishiri enough na wankewa
  • Ruwa enough na wankewa
  • Fish spices
  • Garam masala
  • Curry
  • Onga stew&classic
  • 3 tbspnMangyada & manja kowane
  • Maggi star biyu
  • Maggi ajino 10 naira
  • Albasa
  • Albasa Mai lawashi
  • Irish potatoes
  • Garlic 1p pieces
  • 2 tbspnFresh ginger
  • 4Tomatoes
  • Shambo 8 ki cire 'ya'yan
  • 9Tarugu
  • Tattasai uku
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1 hr
  1. 1

    Da farko inkika samu kihinki ki dauko gishiri ki shafa a Wanda xaki wanke ki sa ruwa da wuqa kinayi kina kankare dukkan yauqin ki maimaita har saikinga babu yauqin kwata kwata inkin Gama saiki tsane a kwando

  2. 2

    Inkin Gama saiki blending kayan miyanki Wanda zai isheki ki yanka albasa da yawa kisa Mai a wuta in ya Fara xafi saiki xuba albasanki soya for 50 sec.saiki xuba kayan miyanki Amma kar ki sa tomatoes da yawa daga Nan kidan soya Sama sama sai xuba Irish dakika yanka kanana saiki xuba duk spices da kike da shi Amma garlic & ginger yaxama dole Kuma asasu da Dan yawa

  3. 3

    Saiki xuba Maggi saiki Dan saka ruwa 1 cup saiki jera kihinki ki rufe for 20mins. NOTE..ba 'a juyawa saboda haka xakisa wuta kadan idan irish dinki ya nuna saiki xauba albasa Mai lawashi ki kashe wuta ki barshi a rufe for some mins. Saiki serving

  4. 4

    Shikenan 😋 ENJOY.....

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar October 25, 2020 13:44
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

sharhai

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
October 25, 2020 14:03
Masha Allah 😋😋😋
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Tarwada Pepper Soup

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Yanda zakiyi hadin perfait
  2. Lemun Gyada
  3. Meat pie filling
  4. Cup cake
  5. Soyayyar kaza
  1. Cup cake
  2. Taliyar yara
  3. Tuwon semo miyar danyen zogale
  4. Soyayyar kaza
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13918157
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close