Kayan aiki

30mintuna
1 yawan abinchi
  1. Whipped cream
  2. Madara
  3. Chocolate cake
  4. Red velvet cake

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki samu whipped cream dinki kisa Madara Mai sanyi sosai ki bigashi idan ya bugu saikisa a piping bag kisa nossils

  2. 2

    Saiki samu bowl ki mirmusa chocolate cake dinki, saiki samu wani bowl din ki murmishe red velvet cake dinki saiki samu cup ki zuba chocolate cake dinki da kika mirmusa saikisa whipped cream saikisa red velvet kisa whipped cream haka zakiyi tayi harki gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes