Salad din nama

Gaskiya salad din nama yayi, akwai dadi sosai sosai, shikadai xaka iyya cinsa basai anhada da rice ko wani abu ba
Salad din nama
Gaskiya salad din nama yayi, akwai dadi sosai sosai, shikadai xaka iyya cinsa basai anhada da rice ko wani abu ba
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki yanka cabbage,lattus,albasa,da cocumber dinki kana na, sai ki goga carrot a abun gogawa, ki hada gurri daya, sai ki danko mincemeat naki ki saka a wuta ki xuba maggi da gishiri kadan, kibarshi for like 10minutes yayi, sai ki jujjuyashi ki sauke
- 2
Sai ki yanka lemon din ki cycle cycle ki ajiye a gefe,sai ki kawo baked beans, masarar gongoni da mayonnaise naki ki ajiye a gefe,sai ki dauko yankakken ganyen nan ki hadasu guri daya, ki juye dafaffen mincemeat din akayi, ki juye masarar gongoni akayi ki juyesu gaba daya su hade, sai ki kawo baked beans naki ki xuba bangane hudu,sai ki jera lemon tsami akai kaman yenda na nuna a pic dinan
- 3
Sai kuma ki kawo mayyonies naki ki daga lemon din ki xuba akai, shikenan......ki ajiye, in time na ci yayi sai ki diba ki gauraya ki ci dadi lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes





sharhai