Miyar wake
Nayi miyarne dansamu canji Miya zaka iyacinta d rice ko yam
Umarnin dafa abinci
- 1
Nagyara wake na wankeshi sai najuye a tukunya nasa ruwa nadora a wuta,bayan yayi nasukeahi na tsane
- 2
Sai nadora kayan miyana nadafa sama sama sainasa Mai na soya nasa Maggi curry da sukumbiya nacigaba d juyawa, sai na dauko wake najuye aciki, sannan nadauko wankaken alaiyahuna n zuba najuya sai nasa albasa nabashi5mnt sai nasauke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14043677







sharhai