Jallop din taliya da dankali

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Taliya tayi ddi sosae gashi inason taliya

Jallop din taliya da dankali

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Taliya tayi ddi sosae gashi inason taliya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Dankali
  3. Kayan miya
  4. Maggie
  5. Mai
  6. Kayan dandano Dana kamshi
  7. Cabbage da karas da cocumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaka soya Mai inya soyu sae kazuba kayan miya mai jajjagen kayn kamshi aciki insun soyu katsaida ruwa

  2. 2

    Kazuba kayan dandano karufe inya tafaso kasa dankali inya dauko nuna sae ka saka taliya kajuya sae ka rufe

  3. 3

    Inya nuna ya tsotse sae ka sauke shikenn ya kammala aci ddi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes