Palm oil rice ball nd palm oil stew
nafisat kitchen @cook_21962227
#WAZOBIA2 wannan shinkafa ta kudan cin Nigeria ce sunfi yinta muma anan munayi tanada dadi da saukin yi
Palm oil rice ball nd palm oil stew
#WAZOBIA2 wannan shinkafa ta kudan cin Nigeria ce sunfi yinta muma anan munayi tanada dadi da saukin yi
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga kayan hadina
- 2
Zan wanke tukunya inzuba ruwa insa manja da gishiri inbarshi ya tafasa
- 3
Idan ya tafasa zan wanke shinkafa sai inzuba in barta tadahu sosai
- 4
Bayan tadahu ruwan yatsutse gashinan zantuka sama sama tayadda zanyi ball
- 5
Sai in sami kwano karami in malma leshi yadawu kamar kwallo shikenan nagama
- 6
Zanjera a filet inyi ado da ganyen salak insa miya sai aci.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14064572











sharhai (3)
Masha Allah