Dankali kilu biyu • Mai littar guda • Gishiri,maggi,6 • Garin tafarnuwa,garin albasa • Tandoori masala,papprika Rabin • Curry,thyme Rabin • Albasa guda biyu • Jan tattasai da yallow da kore guda guda • Kara's • Meat balls daidai bukata • Dafaffen chefane chokali biyu • Ruwa dai dai bukata