White rice with stew and salad

Heedayah's Kitchen @cook_17010056
White rice with stew and salad
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu tukunya kidora awuta ki zuba ruwa har yatafasa
- 2
Kiwanke shinkafa ki zuba kisaka dan gishiri ki juya kirufe har ta dahu
- 3
Bayan tadahu ki kwashe kisa a flask
- 4
Kigyara salad, cucumber,albasa da tumatir kiwanke kitsane a colander kirufe
- 5
For the stew;
- 6
Zaki markada kayan miyanki(tattasai,tarugu,tumatir,tafarnuwa da albasa)
- 7
Zaki samu tukunya kidora awuta,kizuba mai kiyanka er albasa kizuba kidan soya sama-sama
- 8
Kizuba kayan miyanki idan ruwan yatsotse kisa kayan dandanonki kirika juyawa karta kame harta soyu,kikuma yanka albasa kisa kirufe intayi kisauke.shikenan! enjoy🥂
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14118679






sharhai (2)