My homemade kfc chicken

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana kaza inasonshi yaw de nace bari in gwada da kaina

My homemade kfc chicken

Wana kaza inasonshi yaw de nace bari in gwada da kaina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama kaza
  2. Onion
  3. Garlic and ginger
  4. Curry and thyme
  5. Coriander powder
  6. Cinnamon powder
  7. Chilli powder
  8. Black peper
  9. Sweet chilli sauce
  10. Soy sauce
  11. Milk
  12. Flour
  13. 2eggs
  14. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu kaza kisa ginger, garlic, pepper, onion, black pepper, curry powder, thyme, coriander powder, cinnamon powder, maggi sekisa sweet chilli sauce

  2. 2

    Kisa soy sauce da milk ki hadeshi seki rufe ki barshi ma 4h ko kuma overnight

  3. 3

    Seki dawko flour kisa curry, chilli powder, maggi, thyme, garlic and ginger powder sana ki dawko kwai kisa madara aciki

  4. 4

    Seki fito da nama kaza

  5. 5

    Seki fara sa kaza ciki fulawa sana ciki ruwa kwai sana ki kara maidawa ciki fulawa har zaki dinga yi har ki gama

  6. 6

    Seki soya a mai a medium heat kada kisa wuta dewa inbahaka nama baze soyu cikiba

  7. 7

    Seki hada mayonnaise, ketchup da sweet chilli sauce dashi zakici nama dashi

  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (8)

HaJaStY's delight
HaJaStY's delight @cook_26677585
Maman jaafar inanan zuwa cin wannan kazar😋😋😋

Similar Recipes