My simple jollop rice
It's easy and delicious 😋👌
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko za'a jajjaga attaruhu,tattasai da albasa
- 2
Awanke tukunya adora awuta,azuba manja da Dan albasa ya soyu
- 3
Sannan akawo su tattasai da aka jajjaga azuba idan yasoyu atsaida ruwa
- 4
Asaka Maggi,curry,crayfish da gishiri kadan
- 5
Awanke shinkafa idan ruwa yatafasa azuba arufe
- 6
Asamu tattasai kaman guda 3 ayayyanka su tareda albasa a aje
- 7
Aduba shinkafa idan an taba komai yaji ruwan jikinta yakusa tsotsewa se akawo yankakken tattasai da albasa azuba ajuya arufe na wasu mintuna.
- 8
.idan tayi asauke 👌 serve n enjoy!
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14138427





sharhai (2)