Poached eggs

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#Worldeggcontest poached eggs kwai ne da ake dafawa ba hade da bawo ba sana baa bari ciki kwai ya nuna sosai

Poached eggs

#Worldeggcontest poached eggs kwai ne da ake dafawa ba hade da bawo ba sana baa bari ciki kwai ya nuna sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4eggs
  2. White vinegar or apple cider vinegar
  3. Water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dora ruwa kan wuta inda ya kusa tafasa sekisa vinegar aciki

  2. 2

    Seki dinga fasa kwai guda guda a bowl kina sakawa ciki ruwa seki barshi se white din ya nuna seki kwashe

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes