Yam with egg sauce

Amina's Exquisite Kitchen @aminasexquisite199
#worldeggcontest
Abincin nan yy dd sosae😙
Yam with egg sauce
#worldeggcontest
Abincin nan yy dd sosae😙
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki fere doyarki ki yanka ki yanke ki dafata bayan ta dahu seki tace ki xuba a mazubinki.
- 2
Seki jajjaga attaruhunki,ki yanka albasarki,ki fasa kwanki ki kada ki xuba masa kayan qamshi sbd qarni.
- 3
Seki dora manki a wuta ki soya kayan miyarki tare da albasarki ki xuba maggi da kayan qamshi ki in suka soyu seki xuba kwanki kita juyashi harse ya soyu.Shkn egg sauce dinki ya kammala.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14226087



sharhai