Mince meat and potato soup

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Kano

Soup ne na niqaqen nama yana dadi sosai

Mince meat and potato soup

Soup ne na niqaqen nama yana dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Egg
  3. Maggi
  4. Gishiri
  5. Spices
  6. Dankali
  7. Green and red paper
  8. Carrot

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu naman ki tsoka ki wanke kisa a tukunya ki tafasa

  2. 2

    Idan ya nuna se kwashe kisa a turmi ki daka ko a blender ki niqa

  3. 3

    Se ki fasa egg guda daya ki juya sosai

  4. 4

    Se ki qulla a leda kaman alale

  5. 5

    Se kisa ruwa a tukunya kisa naman da kika qulla ki barshi kaman minti 7 ko 10 ya nuna se ki sauke ki cire a leda

  6. 6

    Se ki jajjaga albasa da attaru kisa kisa ruwa a tukunya ki fere dankali kisa kisa kayan miya da spices da maggi da gishiriki se ki tsunbula naman ki da carrot a barsu suyita dahuwa idan dankali ya nuna se ki sa green and red paper se ki dama corn flour kisa😋😋😋 wannan girkin akwai matuqar dadi

  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

Similar Recipes