Farfesun kifi

Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
Wannan girki yana da matukar dadi😋😋😋 na girka shi ne ga iyalaina
Farfesun kifi
Wannan girki yana da matukar dadi😋😋😋 na girka shi ne ga iyalaina
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke kifi sosai da ruwan khal da lemon tsami se ki yanka
- 2
Ki zuba shi a tukunya ki jajjaga tarugu da albasa ki zuba
- 3
Ki sa dandano da tafarnuwa da curry
- 4
Se ki kawo ruwa ki zuba ki kunna wuta
- 5
Ki barshi ya sahu a hankali na tsawon minti goma zuwa sha biyar
- 6
In yayi ki sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14399677



sharhai