Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki auna semo dinki ki zuba masa kuka ki gauraya ki jika kanwarki saiki kwaba d ruwan kanwar idan kin gama saiki zuba ruwa a tukunya idan y tafasa saiki jefa danwakenki idan kin gama saiki rufe amma kidan saba marfin SBD karya zube idan y tafaso idan y nuna saiki kwashe kisa masa kayan hadi aci lpy😋
- 2
- 3
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Tuwon semolina
Tuwon nan yayi dadi sosai ga silbi baa cewa komai dai😋😋gashi nasa masa yajin daddawa hmm😉😉 Sam's Kitchen -
Dan waken fulawa🍛
Shi dan wake ana yinsa da gari kala daban daban akwai dan waken alkama, akwai na garin wake akwai na fulawa da sauran su. Zainab’s kitchen❤️ -
-
-
-
Dan waken alkama
Alkama tana da matukar amfani a jikin mu sannan Dan waken nan yayi dadi sosai Safiyya sabo abubakar -
-
-
-
-
Dan waken Semonbita
Amatsayina na yar Arewa nakasance meson abincinmu na gargajiya kuma Danwake na daya daga cikinsu #Danwakecontest Mss Leemah's Delicacies -
Dan waken fulawa
Shi danwake na da farin jini a wajen masu son shi idan aka mishi hadi na daban yana dadi sosai.#Suhurrecipecontest Yar Mama -
-
-
-
Dan wake
Ina son duk wani abu dayashafi flour Dan HK dan wake yanacikin abubuwan danake so😍😋😋😘 Sam's Kitchen -
-
-
-
Dan wake
#. Akoda yaushe yarana suna son danwake don haka Nike cike da nishadi aduk lokacin yinsa . Ga sulbi ga dadi. Zahal_treats -
-
-
-
Dan wake
Dan wake abincin gargajiya ne , iyalina suna son girkin gargajiya, don haka sunji dadinsa sosai💃💃💃😋😋 Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Dan waken gargajiya
#dan-wakecontest,ina son dan wake,musamman Wanda akayi shi a gàrgajiyance,domin ingañcinsa a jikin mu da lafiyàr mu. Shiyasa nima na hada nawa na gargajiya. Gà dadi ga dàndano. Salwise's Kitchen -
-
Dan wake
#teamsokoto Wannan girkin yanada matukar dadi….Nayi shine saboda yara naso abun wake ga yanda suke kiranshi 😅😅😅😅😅 Mrs Mubarak -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14371336
sharhai