Mix fruits
seeyamas Kitchen @cook_16217950
Wannan hadin yanada matukar dadi musamman in kanason kwakwa, sannan Kowa yasan kwakwa da dabino sunada amfani jikin mace, haka wannan hadinma akwai dadi ga aiki
Mix fruits
Wannan hadin yanada matukar dadi musamman in kanason kwakwa, sannan Kowa yasan kwakwa da dabino sunada amfani jikin mace, haka wannan hadinma akwai dadi ga aiki
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaka wanke kwakwa, karas, dabino, apple
- 2
Sai kazo ka goge bakin kwakwa ka kankare karas, Daman kajika dabino dinka, ka gyara apple
- 3
Sannan ka goga kwakwa, karas, ka yanka apple kanana, ka yanka dabino Shima ka jera su
- 4
Saika juya kasa madarar ruwa da kankara saika sha
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14438774

sharhai