Sharp sharp jellop taliya🤣

Nan-ayshear Nan-ayshear
Nan-ayshear Nan-ayshear @aysha20

Kuma tana da dadi ci Bari tayi romo romo

Sharp sharp jellop taliya🤣

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Kuma tana da dadi ci Bari tayi romo romo

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Kayan Miya bada tumatur
  3. Maggi
  4. Curry
  5. Masala jellop
  6. Mai
  7. Albarsa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na xuba Mai da yar albasa nazuba kayamin na juya juya na tsanda ruwa nazuba saura Kaya Magi curry gishi na rufe da yayi tausa na zuba taliya harde da albasa sbd sauri 🤣

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nan-ayshear Nan-ayshear
rannar

sharhai

Similar Recipes