Homemade strawberry yoghurt

Princess Amrah @Amrahskitchen98
Homemade strawberry yoghurt
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba madara da ruwa a tukunya a low heat
- 2
Sai ki yita jujjuyawa
- 3
Idan ya tafasa sai ki sauke
- 4
Sai ki nemi bowl, ki zuba 1/4 cup na kindirmo ko plain yoghurt, sannan ki zuba madaran da kika dafa itama 1/4 cup
- 5
Ki jujjuya su sosai. Daga nan sai ki juye a cikin wancan madaran mai yawa
- 6
Ki nemi airtight container ki zuba a ciki
- 7
Ki nade a kitchen towel sannan ki sanya a bargo ki barshi ya yi 7 hours ko kuma overnight.
- 8
Sai ki zuba sugar da vanilla flavor ki jujjuya shikenan kin gama da plain.
- 9
Ki zuba yoghurt din a cikin blender ki yanka strawberry kanana ki yi blending sosai untill very smooth.
- 10
Idan kuma babu strawberry kina iya amfani da strawberry flavor
- 11
Enjoy!
- 12
I served with my hot meatpie (will share the recipe with you later in shaa Allah).
- 13
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14473703



































sharhai (4)