Dambu

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Dambu akwai dadi amma kafin acishi sai anci wuya😀😀

Dambu

Dambu akwai dadi amma kafin acishi sai anci wuya😀😀

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama maras kitse da jijiya
  2. Curry
  3. Maggi
  4. Thyme
  5. Albasa
  6. Tafarnuwa
  7. Kananfari
  8. Attaruhu dai dai bukata
  9. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaa dafa nama tare da kayan kamshi Dana dandano ya dahu sosai, sai a daka a turmi. A samu tukunya babba sai a sa mai kadan sai a zuba dakakken naman saiki jajjaga attaruhu ki saka sai ayi ta juyawa har sai ya warware ya soyu. Yayi ja kadan sai a juye a tire a barshi y sha iska

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes