Soyayyen makani da sauce (fry cocoa yam)

Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
#Kitchenchallenge yar uwa kisan ana suya makani wannan hanya dana bi yanada matukar dadi kuma ana sarrafa makani nau'i nau'i
Soyayyen makani da sauce (fry cocoa yam)
#Kitchenchallenge yar uwa kisan ana suya makani wannan hanya dana bi yanada matukar dadi kuma ana sarrafa makani nau'i nau'i
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko nafere makani nayanka shi nawanke nasa gishiri kadan najuya zandura mai idan yayi zafi zan suya idan yasoyu zankwashe insa a matsani.
- 2
Sauce zangyara kayan miya injajjaga indura pan insa mai inzuba kayan miya idan yasoyu zansa maggi kayan kamshi inyanka carrot da cucumber nasa aciki inbashi yayi 5 minti sai insauke acida makani.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14554716

sharhai