Meat pie filling

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Wannan filling din nayi shine na meat pie din order Alhamdulillah costumers sunji dadinsa sosae

Meat pie filling

Wannan filling din nayi shine na meat pie din order Alhamdulillah costumers sunji dadinsa sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Dankali 6 kanana
  3. Mai cokali 2
  4. 4Maggi
  5. 2Carrot
  6. 4Albasa
  7. Spices
  8. Curry
  9. 1Koren tattasae babba

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na daka tsokar nama sae nasa kyn kamshi d kyn dandano d albasa n tanana n sake dakawa

  2. 2

    Na yanka dankali 4 corner n dafa na yanka albasa n yanka carrot kanana na zuba Mae a kasko n fara xuba albasa sama sama n kawo Naman n xuba d Karas n juya sosae n barsu suka Dan soyu

  3. 3

    Nasa kyn dandano d curry n xuba dankali Dana dafa n tsane shi n yanka koren tattasae shima n xuba n juya minti kadan n sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes