CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Amala da miyan ewedu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Amala da miyan ewedu ainihin hoton girkin

Amala da miyan ewedu

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Kaduna

Mijina na matuqar son Amala ga sauqin sarrafawa

Mijina na matuqar son Amala ga sauqin sarrafawa

Kara karantawa

Amala da miyan ewedu

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Kaduna

Mijina na matuqar son Amala ga sauqin sarrafawa

Mijina na matuqar son Amala ga sauqin sarrafawa

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Garin alabo
  • Ruwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki daura ruwanki a tukunya seki rufe harseya tafasa

  2. 2

    Seki tankade alabon saboda kwari,idan ruwan dakika daura ya tafasa

  3. 3

    Seki dinga diba kina xubawa a ruwan kina tuqawa dasauri saboda karyayi guda,atuqa yayi lukui sosai,sannan asama mara a kwashe

  4. 4

    Aci da miyar ewedu da stew...aci dadi lafia

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar March 12, 2021 15:22
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
March 04, 2022 22:36
Bari na wanke hannu 😋✋🏽
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Amala Soup Ewedu

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Pineapple and hibiscus moctail🍷🍸
  2. Pancake🍮
  3. Tuwon shinkafa da miyar wake
  4. Scone
  5. Gurasa da kwai
  1. Freshyo candy milkshake💗
  2. Pineapple and hibiscus moctail🍷🍸
  3. Pancake🍮
  4. Paten tsakin masara
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14721562
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close