Pineapple and hibiscus moctail🍷🍸

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Yanada dadi sosai😋😋 #repurstate

Pineapple and hibiscus moctail🍷🍸

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Yanada dadi sosai😋😋 #repurstate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupszobo
  2. Bawon abarba
  3. Cucumber daya
  4. Citta bushashshiya 1 tbp
  5. Kanfari
  6. Kimba
  7. 1/2 cupSugar
  8. Kanwa kadan don cire tsami
  9. PINEAPPLE SYRUP*
  10. 1/2pineapple
  11. 1/2 cupsugar ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwan bukata

  2. 2

    Zaki wanke zobonki kisa a tukunya

  3. 3

    Ki saka citta, kananfari, kimba

  4. 4

    Bawon abarba, kisa ruwa ki saka kanwa kadan ki daura akan wuta y tafasa sosai

  5. 5

    Saiki wanke cucumber ki yayyanka kiyi blending dinta idan zobonki yayi ki sauke

  6. 6

    Saiki juye blended cucumber akai ki juya ki ajiye kefe ki bashi 10mnts saiki tace

  7. 7

    Kisa sugar ki ajiye gefe y huce

  8. 8

    Pineapple syrup kina bukatar wannan ½ pineapple, ruwa, ½ cup sugar

  9. 9

    Zaki yayyanka pineapple dinki kanana saiki saka a blender kisa ruwa kiyi blending dinta tayi laushi

  10. 10

    Saiki tace kisaka sugar ki daura akan wuta kmr 10mnts saiki sauke ki barshi y huce saiki saka kankara a glass cup saiki saka pineapple syrup dinki sannan saiki saka zobonki shknn zakiga y rabe d kanshi

  11. 11

    Amma ki kula wajen saka zobon kisashi a hnkli domin yana bukatar nutsuwa

  12. 12

    Enjoy😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes