Gala(awara)

Deeyart_bakes @deeyartbakes
Ni masoyiyar galace ina matukar son gala da yaji ko da stew.
Gala(awara)
Ni masoyiyar galace ina matukar son gala da yaji ko da stew.
Umarnin dafa abinci
- 1
Kisa mai a pan yayi xafi kiyanka awarar ki yanda kikeso kifara soyawa idan tasoyu ki tsame ki ajiye
- 2
Kisa mai a tukunya kisa kayan miya idan sun soyu kisa ruwa 1cup kixuba pies dinki da magguna idan yadafu kisa albasa,cabbege da carrot suyi ka sauke kixuba saman galar ayi adon cucumber aci dadi lafia.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14793642





sharhai