Taliyar hausa da miyan source

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Inason taliyar murji wacce ake kiranta da (Taliyar hausa)
Taliyar hausa da miyan source
Inason taliyar murji wacce ake kiranta da (Taliyar hausa)
Umarnin dafa abinci
- 1
Za a jajjaga kayan miya a dora mai a wuta, a soyashi,sai a zuba kayan miyan a ciki sama sama sai a sa maggi ayita juyawa har ya narke sai a dauko alvasar a zuba a juya,sai a rage wuta a barshi kamar 3-4mntsai a sauke.
- 2
Saia zuba ruwa a wuta asa gishiri kadan sai a barshi idan ya tausa sai a zuba taliyar, a barta kamar 5mnt sai a sauke a juye a basket,sai a fara serving. Enjoyyyy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14807335



sharhai