Potato stick

Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
#kitchenchallenge yanada saukin yi gadadi bashida kashe kudi zaki iyayi yayin iftar
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere dankali kidafa sannan ki daka attaruhu,albasq sannan kizuba dankali kidaka harsu albasa suhade da dankali seki juye a bowl kisa maggi,curry,garlic kijuya kisa flour 2tbls seki juya flour tashige.
- 2
Seki gutsuri hadi seki mulmula da hannunki yayi dogo seki sa aciki flour to haka zaki tayi har kigama.
Kidura mai idan yayi zafi seki suya idan yayi seki kwashe
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Vanilla oil cupcake
#kitchenchallenge wannan cake yanada dadi ga saukin yi bakashe kudi Nafisat Kitchen -
-
-
-
Cashew juice
#kitchenchallenge wannan lemo yanada dadi ga kara lafiya bashida wahalar yida kashe kudi Nafisat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
Potato porrage
Dankali yanada matukar anfani ajiki yanzu lokacin sane saimuyi tasiyanafisat kitchen
-
Sautéed beef with caramilized onion
A yadda azumi y matso wannan naman xai Kawatar yayin buda baki mumeena’s kitchen -
-
-
-
-
-
-
Homemade crackers
#kitchenchallenge yanada saukinyi ga dadi bakashe kudi iyalina sunji dadi danayi Nafisat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
Milky chin chin
Snacks ne da zaki iyayi ki aje tsawon lokaci bazai yi komai bah. Zainab Jari(xeetertastybites) -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14804557
sharhai