Chicken biryani 2
Ramadan Mubarak 🌙
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki wanke kazar ki sai ki xuba youghurt kisa spices dinki ki xuba biryani masala
- 2
Sai ki juya sosai ki rufe ki barshi yyi awa
- 3
Sai ki dora mai a kasko in yyi zafi sai ki xuba albasa d kika yankata slice ki soyasu har tayi kmr haka sai ki samu dan kwano ki kwashe
- 4
Sai ki dora ruwa a tukunya in y tafasa sai ki xuba shinkafar taki ki xuba gishiri
- 5
Ki dafata half done sai ki tsane a colander
- 6
Sai dora mai a tukunya ki jajjaga attaruhu d albasa ki xuba in suka dan soyu sai ki xuba wannan kazar taki
- 7
Kiyita juyawa har sai kazar nan tayi laushi
- 8
Sai ki dora wannan shinkafar taki a sama ki xuba albasar nan akai
- 9
Sai ki samu dan bowl ki hada ruwa d turmeric kadan sai ki dan yayyafa akan shinkafa ki rufe ki barta a low heat ta turara
- 10
Shikkenan kin gama sai ki dafa Kwai ki yanka kiyi ado dashi a sama
- 11
Gaskia dadinta ba’a magana
- 12
😻😻😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

























sharhai