Shinkafa da vegetable soup

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Munji dadinta sosae nida iyalina #ramadansadaka

Shinkafa da vegetable soup

Munji dadinta sosae nida iyalina #ramadansadaka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Kayan miya
  3. Kayan dandano
  4. Kayan kamshi
  5. Nama
  6. Carrot da green beans
  7. Green pepper
  8. Peas
  9. Baking powder kadan ko kanwa
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki wanke tukunya ki daura a wuta kisa ruwa inya tafaso ki wanke shinkafa kixuba kisa salt ki rufe ki barta ta dahu

  2. 2

    Inta dahu sae ki juye a kula

  3. 3

    VEGETABLE SOUP : Zakiyi greating din attaruhu da tattasai da albasa kizuba a tukunya kidaura akan wuta kisa kanwa ko baking powder sabida tsami kirufe kibar kayan miyanki ya dahu zakiga ruwan jikinsa yakone sae kikawo soyayyen Mai kixuba kisa Kayan dandano Dana kamshi kirufe

  4. 4

    In miyanki takusa soyuwa kikawo namanki da kk sulala Kika yanka da Dan tsayi kisa kikawo peas da kk dafa kisa kisa su carrot da green beans and green pepper suma kin yankasu da Dan tsayi kmr namanki kijuya kibarta takarasa

  5. 5

    Shikenn abinci ya kammala aci ddi lfy

  6. 6

    Zakiya iyacin miyanki da shinkafa ko taliya ko couscous ko pasta kokuma abun d kk so

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

Similar Recipes