Grilled sandwich
Ramadan mubarak🌙
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki yanka albasa ki xuba mai a tukunya ki xubata kisa maggi d spices ki xuba attaruhu d tumatir
- 2
Ki soyasu su soyu
- 3
Ki xuba dakakken namanki ki juya sosai
- 4
Sai ki sauke ki barshi y wuce sai ki mayonnaise d ketchup ki juya sosai
- 5
Sai ki dauko sandwich griller dinki kisa bread din akai sai kisa naman nan a tsakiya
- 6
Sai ki rufe d wani bread din ki rufe ki griller din ki yanke karshen
- 7
Sai ki kunna gas dinki ki dora a kai ki gasa har yyi brown amma a low heat in b haka b xai kone
- 8
Shikkenan kin gama
- 9
Gaskia yana d dadi😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14924403






















sharhai